Auren yarinya babbar jarumar kannywood hafsat idris barauniya yaba mutane mamaki kuma ya dauki hankali kuma ta birge mutane matuka domin duk a tunanin mutane itama yarinyarta zata daura tane akan harkar film 

Duk shekara sai an dinga yada labarin mutuwar jamila nagudu sannan a hada bidiyon jana'izarta hakan ne ya sakata kuka a wannan shekarar.