Tam a wani video dai da kuke gani idan kuka kalla zaku ga mutum biyu ne a ciki kuma duk mata idan kuma kuka kara saka ido sosai zaku ga sadiya haruna ne wacce ake yima kirari da dodon yan kannywood tare da wata yarinya ita kuma wannan yarinya sadiya haruna ta kasance mahaifiya a wajen wannan yarinya. 

A takaice dai zargin da mutane kukeyi ku daina akan wannan video na wai sadiya haruna na iskanci da wata budurwa idan har ba tuwo bane a idon mutum yasan wannan yarinyar ba budurwa bace wannan shine kawai.