Rashin lafiya mai tsanani tayi dirar mikiya a gidan tsoffin jaruman kannywood mansurah isah matar sani danja wanda kowa ya sansu duk Da sun dade da daina yin film. 

Haryanzu ba'a manta dasu ba sakamakon rawar ganin da suka taka a cikin wannan harka ta hausa film kuma suna da masoya matuka shiyasa haryanzu ba'a manta su ba muna fatan Allah ya ba wanda basu da lafiya, lafiya na gida kona asibiti ameen.