Wannan shine bidiyon da sojojin nigeria suka shiga dajin sambisa har suka samu nasarar kwace gonar shekau kuma suka ba mutane damar kwashe kayan gonar Wanda ake kira da ganima. 

Mutanen najeriya musamman na arewacin najieriya sun nuna jin dadin su matuka da ganin wannan bidiyon nasarar da sojojin najeriya suka samu ga bidiyon nan mun kawo maku.