Subhanalillahi wannan shine bidiyon wasu matan aure da suke cin amanar mazajensu kuma suke aikata mummunan aikin da zunubinsa ya zarce tunanin duk mai aikatashi kuma ya kasance babban laifi a wajen Allah. 

Wannan laifi shine madigo da alamu sun dade suna aikata irin wannan mummunan aiki sai kuma yanzu Allah ya to a masu asiri saboda yana sonsu da rahama tunda harya basu damar yadda zasu tuba su daina muna masu fatan Allah yasa su bari domin wannan laifin da suke basu kadai yake shafa ba har al'ummar da suke tare dasu Allah na jarabtarsu ta hanyoyi da yawa.