Online counter

Tirkashi ashe Naziru Sarkin Waka Ya'iya Wakar Soyayya Kalli Yadda Yarikita Wata Amarya

 


Wai dama ashe shima naziru sarkin waka yasan yadda ake rikita mata su fita suyi kamar sun fita daga hayyacinsu saboda rawar kalli bidiyon wani biki da aka gayyace shi domin ya nishadantar da mutane yadda ya rikita amaryar harta. 

Dinga wata irin rawa wacce bata dace ba shiyasa mutane suka dinga yawo da bidiyon a kafar sada zumunta. 


Post a comment

0 Comments