Wannan itace shigar da rahama sadau tayi wacce saida kawarta ta kusa da ita ta bata shawarar cewa kada tayi post din wadannan hotunan a social media domin sunyi muni sosai amma bataji ba. 

Bayan tayi post din wannan hotuna wani yayi amfanu da wannan hoton da tayi domin cin zarafin annabi hakan ya batama mutane rai sosai harda ma ita kawarta ta wato fatu washa wacce har akace ta zageta a wannan budiyon da aka kawo maku.