Kalli bazatar da matar shahararren jarumin kannywood sadik sadik matarsa tayi masa a birthday dinshi ranar murnar zagayowar shekarar haihuwarsa. 

Wannan bazata taba wannan jarumi mamaki matika kamar yadda kuma idan kuka kalli wannan bidiyon dole ta baku wannan mamaki ga bidiyon nan kasa mun kawo maku