Kalli yadda wasu yaran hausawa suke rawar zubar da mutuncinsu su dana ma sauran hausawa saboda ansan wannan ba tarbiyar yaran hausawa bace akan wata wakar mawakin mata ado gwanja. 

Maganar da malamai suke akan wadannan mawakan gaskiya ce babu abinda suke yi sai kokari da bada gudunmuwa wajen ganin sun lalata tarbiyar yaya mata Allah yayi mana maganinsu kuma ya kara shiryamu.