Maganar gaskiya akan mutuwar jarumin masana'antar kannywood wanda aka dade ana gwagwarmaya dashi a cikin wannan masana'anta tun kafin taje inda taje a yau. 

Wannan bidiyon da muka kawo maku shine zaku ji hakikanin gaskiyar maganar mutuwarsa ga bidiyon nan kasa asha kallo lafiya.