Bidiyon da nazir sarkin waka ya fashe da kuka saboda kalaman da Abdul-Jabbar yayi akan sahabbai wanda ya kasance na batanci ne matuka wannan shine silar fashewarsa da kuka a dalilin wadannan kalamai gwamnatin kano ta dauki matakai kala kala akan Abdul-Jabbar. 

Takai har masallacinsa gwamnatin kano ta rufe shi saboda wadannan kalaman batancin da yayi wannan shine cikakken bidiyon da sarkin waka yayi kuka gashinan kasa mun kawo maku.