A jiya ne da yamma gwamnatin jihar bauchi ta samu labarin wani gida da ake zargin marasu gaskiya suna fakewa a cikin a wata unguwa wacce ake kiya da unguwar (mahaukata majidadi B bauchi).

A inda gwamnatin bauchi ta birge al'ummarta daga jin wannan labari basuyi wata wata ba suka je da jami'an tsaro da masu rushe gida aka cigaba da aikaton rusau kamar yadda kuka gani a hotunan da muka kawo maku. 

Allah ya kara kasarmu zaman lafiya da duniya baki daya ameen.