Wannan na cikin bidiyon nan wanda yake amfani da shigar musulunci yana yin abinda yaga dama wanda baikamata ace musulmi yana aikata tasu ba ana kiransa da Alhaji musa a cikin bidiyoyinsa da yake yi shine me mallakar tasha youtube da ake daura wadannan bidiyoyin ya dade yana wannan bidiyoyi babu wanda ya taba yinkurin yi masa magana daga cikin malamanmu. 

Sai a cikin yan kwanakin nan muka fara ji mutane sun fara korafi akan abinda yake aikatawa da shigar musulunci malamai sun fara tasowa suna magana kuma sai daga baya sukayi shiru gaskiya wannan abu ne wanda yakamata muyu yaki dashi domin yana cin fuskar musulunci ne kuma yana batama musulunci suna duba da yadda yakeyin bidiyonsa idan kuka kalli wannan wanda muka kawo maku zakuga gabaki daya bai dace ba.