Kalli wasu. Kyawawan hotunan aisha tsamiya wanda suka dauki hankalan masoyanta dama wanda ba masoyanta ba wannan hotunan ta daura sune a shafinta na instagram. 

Wannan hotuna ba'a waje daya ta dauke su ba wasu ta dauke su ne a cikin shagonta wasu kuma a wajen shakatawa ga hotunan nan mun kawo maku domin ku kashe kwarkwatar idonku.