Kalli wani balarabe wanda ya kasance babban masoyi ne ga jaruman kannywood wato yan was an hausa film guda biyu namiji da macce wanda ya bayyana sunansu a wata hira da sukayi dashi wanda hirar ta bawa mutane mamaki matuka. 

Wadannan jarumai guda biyu bakowa bane face Ali nuhu da safiya musa wanda a cikinsu daya yana nan a cikin masana'antar wato Ali nuhu ita kuwa safiya musa ta dade dayin aure ga bidiyon hirar nsn mun kawo maku.