Online counter

Kalli izzar so episode 36 daga bakori tv


 Kalli cigaban shirin izzar so wanda yakamata ayi jiya basuyi shi ba saboda wasu yan dalilai da suka gilma masu basu samu damar sakin sa ba. 

Ayau jarumin shirin ya fito a shafinsa na Instagram akan rashin sakin bidiyon akan lokaci Allah cikin ikonsa kamar yadda yayi alkhawari a cikin bidiyon insha Allahu yau zasu sake shi gashinan sun saki kuma mun kawo maku shi. 
Post a comment

0 Comments