Kalli yadda rahama sadau da aminiyarta fati washa suke chashewa a ranar yinin bikin kanin rahama sadau wannan chasun nasu ya dauki hankulan mutane matuka. 

Duba da yadda masoyansu ke yada wannan bidiyon kuma masoyansu masu kallo ke nuna ra'ayinsu akan wannan bidiyo shine ke nunin ya dauki hankali sosai ga bidiyon nan mun kawo maku ku gane ma idonku.