Wannan sune hotunan da mutane suke yadawa harda bidiyo bamu samu damar kawo maku bidiyon ba yanzu amma duk wanda yaga wannan labari yana bukatar ganin bidiyon zai iya sake dawowa ya duba wannan labarin Dan anjima kadan zaku ga mun saka maku bidiyon daga kasa wadannan dai sune ake yadawa kowa yana daukar hotunan aure ne. 

Saboda duba da yadda akayi su kuma shima bidyon akayi sa dole ya dauki hankalin mutum yayi tunanin aure sukayi a tsakaninsu amma maganar gaskiya ba aure bane kawai wannan shirin nasu ne da ake kira da gidan biki.