Kalli irin abubuwan mamakin da suka faru ko muce sukayi a lokacin da manyan matan jaruman kannywood sukaje kasar waje united emirate domin shakatawa. 

Wanda suke zuwa su ukku a duk karshen shekara wato rahama sadau, hadiza Gabon, Da fati washa wanda har hakan yaje janyo masu zagi da zarge zarge kala kala ga dai bidiyon nan mun kawo maku.