Online counter

Izzar so episode 36 kalli matsalolin da aka samu a ciki wanda ya suka hana a sake shi kannywoodWannan shine bidiyon matsalolin da suka hana a sakar maku izzar so episode 36 wannan matsalolin duk sun dauki minti 1 ne wajen lissafo su daga bakin babban jarumin izzar so din. 

Wanda shirin ya kasance nashi ne wato lawal ahmad wanda yake dauke da sunan hashim a cikin shirin film din ku kalli bayanin daga bakinsa gashinan mun kawo maku asha kallo lafiya. 
Post a comment

0 Comments