Tofa kamar yadda kuke jin labarin wani Dan hisbah da ake zargin yayi lalata da wata yarinya a otel an kama shi amma babu hujja sai binchiken ya kwanta da mutane suka ji haka sai suka fara magana a ciki harda jaruman kannywood. 

Ga abinda jaruman kannywood suka ce :- idan da ace mune mukayi wannan aika aika da yanzu ya bude duniya shine aka dawo cikin binchiken wannan dan hisbah har wannan bidiyo ya bayyana ga bidiyon nan munkawo maku a kasa.