Kalli bidiyon sabuwar wakar namenj wacce ya saki a shekarar 2020 wacce ta wuce yayi kokarin sakin bidiyon wakar a farkon sabuwar shekara Allah bai nufa ba sai yanzu.

Ga bidiyon wakar nan wacce ta kasance ta soyayya kuji dadinku kuma asha kallo lafiya.