Cikakken bidiyon wajen shagalin bikin kanin su rahama sadau wanda ya tara manyan jaruman kannywood maza da mata wanda shagalin bikin ya dauki hankulan mutane sosai. 

Manyan matan kannywood da suka ziyarci wannan biki sune manyan kawayen yayare wannan ango wato rahama sadau su fati washa, hadiza gabon da sauran su. 

Ga bidiyon shagalin nan munkawo maku daga tashar mu ta youtube channel mai suna 24blog Tv.