Tofa kama darakta mu'azzam idi yari ya janyo cece kuce a cikin masana'antar kannywood harya ja jaruman kannywood sun fara tone tonan asiri. 

Wannan bidiyon zahararradden ne dan wasan hausa film wato jarumin kannywood yake tonawa wato afakallahu asiri ga bidiyon nan mun kawo maku.