Wannan hoton kyakkyawar da kuke gani itace wacce ana saura 3hrs a daura mata aure Allah ya amsa rayuwata wannan baiwar Allah sunanta Fatima Hassan Fari. 


Tana zaune a karamar hukamar funtua jihar katsina mutuwarta tayi matukar girgiza yana uwanta saboda la'akari da yadda yana uwanta suke nuna tsananin shiga cikin wani irin hali saboda yadda rasuwar tazo masu kamar yadda wannan mai suna ibrahim yake fadin rasuwar nata a shafinsa na Facebook. 


Muna fatan Allah yajinka muma Allah yasa muyi kyakkyawan karshe ameen.