Dauko zazzafar wakar sabon mawakin hausa shafin soyayya wato umar mb wacce yayi lakabi da (Dan Sarki) Wannan wakar yayi ta ne a cikin wannan sabuwar shekarar kuma ya saketa a wannan sabuwar shekara wannan waka tayi dadi kuma ta bada chitta bama a magana. 

Kudai kawai ku dauke ta ku sauke ta akan wayarku sai kuji dadinku da ita. 


                        DOWNLOAD NOW