Dauke wakar matashin mawaki kuma makadi wato umar mb kuyi kokarin sauke wannan wakar tashi mai suna (Bakon Zuciya) wacce itama ta kasance kamar a kwanankin baya idan baku manta ba anyi wata waka mai suna hafeez wacce mawaka suka dingayi itama wannan kamar haka ne domin umar mb yayi. 

Hakama Abdul d one shima yayi ta da irin wannan sunan (Bakon Zuciya) duk kuyi kokarin sauke wadannan wakokin domin kuji wacce tafi dadi ayi sauraro lafiya. 

         

                         DOWNLOAD NOW