Tofa ana wata ga wata tsohon mijin momee gombe yayi tonan asiri a cikin wannan bidiyon da muka kawo maku wanda yake ta yawo a kafafun sada zumunta na zamani.

Duba da yadda mutane suketa kutse na wajen ganin sunji me wannan tsohon mijin nata yace wanda ya zama tonan asiri ya samo nasaba ne da sunan da tayi daga fara harka film ga bidiyon nan kasa asha kallo lafiya.