Tofa abinda ke faruwa da mawakan kudancin Nigeria ya fara faruwa mawakan arewacin nigeria abinda yake faruwa shine mawaki yana tsakar da nushadantar masoyansa wasu sun dinga fitowa suna rungume shi. 

Ya faruwa da mawaki hamisu breaker a wajen wani show ga bidiyon yadda wata ta rungume shi cikin mutane.