Online counter

Sadiya Kabala ta sa saurayin da ta yi video tana sumbata yayiwa mutane bayanin ko shi waye kuma menene a tsakaninsu

 


Tofa ran sadiya kabala yayi dubu ya baci saboda ance tana sumbatar katon banza wannan magana tayi ma wannan jaruma zafi matuka duba da yadda ta saka wannan wanda ta sumbata ya fito ya bayyana waye shi. 

A cikin Wannan bidiyon zaku gane abinda yake tsakaninta da wannan wanda take sumbata wannan bidiyo tashar tsakar gida ce ta dauki nauyi kawo maku shi ayi kallo lafiya. Post a comment

0 Comments