Tofa rigima kamar wasa ta barke tsakanin tsohuwar jarumar kannywood da wanda haryanzu suna a cikin kannywood wato su rahama sadau da sauran jarumai mata masu zuwa Dubai. 

Tayi martani mai zafi ne akan surutun da suke yima mutane a social media saboda sunje dubai su kuma maganar sai tayi masu zafi gadai video abinda ya faru nan.