Kamar wasa rigima ta barge a tsakanin manyan kannywood Ali nuhu da musa Mai sana'a harda duka wannan rigimar ta fara ne ta silar lambar girmamawa da aka ba shi ali nuhu. 

Abin sai yayi ma musa mai sana'a zafi taya suda sune haifaffun kano amma azo aba wasu bare basu ba abin dai kwata kwata baiyi dadu ba. 

Ga bidiyon nan mun kawo maku daga babbar tasharmu ta youtube channel wato 24blog Tv.