A yau ne ranar litinin babban daraktan shirin film din labarina series film wato aminu saira yayi wata muhimmiyar sanarwa game da film din kuma a cikin ruwan sanyi a cikin dadaden kalamai a cikin kalamai masu nuna iya magana da sanin yadda ake yima masoyi idan anyi masa wani abu wanda ake tunanin baiji dadinsa ba. 

Ga abinda aminu saira dinnan yace a shafinsa na Facebook.