Online counter

Lallai Maganar Malam Tayi Zafi Hankalin Jaruman Kannywood Yayi Matukar Tashi Bayan GaninBidiyonsa Yan Matan Kannywood

 


Tofa wata magana da wani shahararren malami yayi ta tayar da hankalin yan matan kannywood matuka kamar yadda a kwanakin baya yayi bayani akan cewar idan ka saki matarka a cikin film to ta gidanka ma ta saku. 

Ma'ana matarka ta gaske ma ta saku har, hakan shima ya tayar da hankali manyan jaruman kannywood suka fito suna raddi akan wannan maganar gadai biyidon nan mun kawo maku. 
Post a comment

3 Comments

c='async' expr:src='data:post.commentSrc' type='text/javascript'/>