Kalli wasu kyawawan hotunan manyan jarumai mata na kannywood wato su hadiza gabon, fati washa, rahama sadau cikin babban birnin Dubai sunje yawon shakatawa wannan hotuna dun dauki hankulan mutane. 


Shiyasa muka kawo maky su kada saidai kuji ana bada labari saidai ku ku bada.