Ikon Allah kalli babban daraktan kannywood wanda dasu aka gina kannywwod yadda Allah yayi dashi ya hauka ce bayan ya haukace mahaifiyarsa Allah ya dauki rayuwarta yanzu bashi da mai kula dashi babu mai taimaka masa kuma. 

Kannywood basu abu dan Allah sai dan neman suna abinda mutane suke fada kenan da aka ga hoton wannan bawan Allah Ashiru nagoma yana yawo a cikin shafinkan yada zumunta gadai bidiyon, mun kawo maku.