Kalli wasu kyawawan yarinyar da akayi film din Takwara Ummi wanda Adam a zango ya fito babanta a film din jamila nagudu kuma mamarta. 

Itace tayi wannan girman tunda akayi wannan film din bata kara bayyana ba sai karshen shekarar 2020 A inda ta kona social media da wasu zafafan hotunanta.