Shahararriyar jarumar film din hausa kannywood dama nigerian film nollywood tayi wasu zafafan hotuna ita kadai a kasar Dubai wanda ake ta yadawa ana cewa tayi shigar mutunci. 

Abinda yasa ake fadan tayi shigar mutunci saboda idan baku manta ba tayi wata shiga a kwanakin baya wacce har saida ta jama annabi akayi batanci akanshi ta silar wannan hoto.