Tofa itama Maryam wazeery tace baza'a barta a baya ba wajen zuwa yawon shakatawa kasar waje inda ta saki wasu zafafan hotuna nata itama a kasar wajen taje yawon shakatawa na sabuwar shekara. 

Wannan jarumar kannywood mutane da dama sunfi saninta da laila labarina inda ta samo wannan suna shine a cikin shiri me dogon zango wato labarina series film.