Ina masoyan shahararriyar jarumar kannywood kuma matashiya wato maryam yahaya ku garzayi domin ganin wasu kyawawan hotuna nata wanda ta saki a wannan sabuwar shekara kuma a sabon mako.
Wanda suka dauki hankulan mutane matuka wanda suka dauki shafin sada zumunta kaf gaba daya a wannan mako ga hotunan na mun kawo maku domin ku kashe kwarkwatar idonku.
0 Comments