Kalli wasu kayatattun hotunan rukayya moussa tare da shahararren mawakin gala garzali miko wanda suka dauki hankulan masoyansu dama wanda ba masoyansu ba. 

Wasu ma har shawara suke basu da sun dace suyi aure amma kuma ba wannan abin yake tsakanin su ba facce abokan aiki ne ga hotunan mun kawo maku.