Shahararriyar jarumar kannywood aisha aliyu tsamiya ta saki wasu zafafan hotunanta a shafinta na sada zumunta wanda suka dauki hankulan mutane matuka da masoyanta da wanda va masoyan ta bama. 

Wannan hotunan sun kasance a cikin zafafan hotunan jarumai mata da aka samu a wannan makon.