Wannan shine bidiyon da yake ta yawo a, kafar sada zumunta to zamani wato social media wanda mutane suke ta zagin shahararriyar jarumar kannywood wato nafisa abdullahi duk a tunaninsu itace a, cikin wannan bidiyo. 

Maganar gaskiya ba ita bace kawai suna kama da wacce take a cikin wannan bidiyo domin ku tabbar da haka ga bidiyon nan mun kawo maku gashinan anan kasa.