Tirka tirka rigima na kokarin barkewa tsakanin wani mawakin mai suna Sammani da adam a zango akan maganar auren ummi rahab. 

Kamar yadda kuka ga wannan yarinya tayi posting din hotonta da wani mawaki wanda ke nuna aure zasuyi a shafinta na Instagram. 

Ga bidiyon abinda ya faru nan munkawo maku asha kallo lafiya.