Online counter

Kalli Izzar So Episode 34 Daga Bakori Tv


 

Kalli cigaban shahararren shiri me dogon zangon wato shirin da tasha youtube ta dauki nauyi kawo maku karkashin jagorancin FKD. 

Mamallakin wannan shirin shine lawan ahmed wanda shine dalilin sakama wannan tasha bakori saboda dan garin bakori ne shi jihar katsina kuyi kokarin kalli wannan cigaban. 


Post a comment

0 Comments