Kalli wasu zafafan hotunan maryam yahaya tare da ali jita a wani katafaren bude wajen yin shagali idan za'ayi biki wanda ake kira da suna Gidan biki. 

Wannan hotuna sun dauki hankulan mutane musamman yadda aka ga taron manyan kannywood a wajen kowa kawai sai ya dauka kamar ali jita da maryam yahaya aure sukayi kamar yadda kwanakin baya ta faru da jarumin ali nuhu. 

Ga hotunan nan mun kawo maku domin ku kashe kwarkwatar idonku.