Kalli sabon bidiyon garzali miko tare da rukayya moussa a wani show nasu na gidan gala wanda yaja masu zagi matuka saboda irin lalatar da suka aikata.
A wajen wannan wasankamaryadda a kwanakin bayan sukayi bidiyon wata waka da akayi fitsara cikinta sosai har malamai suka fito sunata raddi akan wannan bidiyon sai ga wani bidiyon nan wanda yafi wancen Muni.
0 Comments