Sabon cigaban shiri me dogon zango izzar so yau ne suka saki cigaban wanda zai kasance na kashi 32 da biyu kuyi kokarin kallonsa kada ku bari a baku labari. 

Ga bidiyon nan kasa zaku kalle shi ne a tashar data dauki nauyin kawo maku shi.