Online counter

Ina Masoyan Aisha Tsamiya Ga Albishir Daga Bakin Jarumarku

 

Ina masoyan shahararriyar jarumar kannywood kuma macce me mutunci da kamala a cikin yan matan kannywood wato aisha tsamiya a yau tazo ma da masoyanta wani sabon albishir kamar yadda ta saba. 

Kudai kawai abinda zakuyi kuyi kokarin kallon wannan bidiyon domin jin wannan albishir da take yima masoyanta asha kallo lafiya. 
Post a comment

0 Comments