Kalli wasu hotunan da bidiyon abin birgewa tare ban sha'awa hotunan jarumar kannywood hafsat idris tare da karamar yarinyarta a cikin kasar untied emirates wato kasar Dubai. 


Suna yawon shakatawa wannan hotuna da bidiyon sun dauki hankulan mutane matuka.